HADIN AMARE NA MUSAMMAN YADDA ZAKUMAGANCE SANYI
HADIN AMARE NA MUSAMMAN YADDA ZAKUMAGANCE SANYI
HADIN AMARE NA MUSAMMAN πΈ
π Gyara Kanki da Kanki π
π° INA AMARE?
π
AN SAKA MIKI RANA?
π΅ TO GA SHAYI NA MUSAMMAN DOMINKE!
π MINANNAS β SIRRIN NIβIMA DA TSARI π
βββββββββββββββ
YADDA AKE HADA SHAYIN π
βοΈ Sassaken Baure
βοΈ Yaβyan Minannas
βοΈ Kayan Kamshi
βοΈ Tafarnuwa
πΈ A wanke duka sosai
πΈ A hada su gaba Ιaya
πΈ A zuba ruwa a tafasa su sosai
πΈ A sauke, a tace, a ajiye a mazubi a rufe
YADDA AKE SHA β
ποΈ Idan saura sati 4 aurenki:
π Kullum 1 cup (ko sanyi ko dumi)
π Zaki iya saka zuma, mazankwaila ko suga (wanda kika fi so)
π©ββ€οΈβπ¨ Idan ke matar aure ce kuma mijinki na kusa:
π Kullum sau 2 (safe & dare)
β οΈ LURA:
β Kada a dora suga, zuma ko mazankwaila tun daga dafawa
βοΈ Sai lokacin sha kawai ake saka su
π« YANMATA KADA SU SHA!
Domin ana iya shan wahala β οΈ
AMFANIN MINANNAS πβ¨
β
Yana Ζara shaβawa
β
Yana maganin infection
β
Yana sa niβima a jikin mace
β
Yana matse mace sosai
β
Yana maganin kaikayin gaba
β
Yana dakile fitar farin ruwa
β
Yana Ζara ruwan ΙanΙano ga mace
π§ͺ Ana sarrafa minannas ta hanyoyi da dama domin:
βοΈ Ζara niβima
βοΈ Magance infection
π€² Ku koyawa wasu don neman lada β€οΈ
πΏ Gyara Kanki da Kanki


