Labarai

HADIN AMARE NA MUSAMMAN YADDA ZAKUMAGANCE SANYI

HADIN AMARE NA MUSAMMAN YADDA ZAKUMAGANCE SANYI

HADIN AMARE NA MUSAMMAN 🌸
πŸ’ Gyara Kanki da Kanki πŸ’
πŸ‘° INA AMARE?
πŸ“… AN SAKA MIKI RANA?
🍡 TO GA SHAYI NA MUSAMMAN DOMINKE!

🍍 MINANNAS – SIRRIN NI’IMA DA TSARI 🍍
β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”

YADDA AKE HADA SHAYIN πŸ‘‡
βœ”οΈ Sassaken Baure
βœ”οΈ Ya’yan Minannas
βœ”οΈ Kayan Kamshi
βœ”οΈ Tafarnuwa
πŸ”Έ A wanke duka sosai
πŸ”Έ A hada su gaba Ι—aya
πŸ”Έ A zuba ruwa a tafasa su sosai
πŸ”Έ A sauke, a tace, a ajiye a mazubi a rufe

YADDA AKE SHA β˜•
πŸ—“οΈ Idan saura sati 4 aurenki:
πŸ‘‰ Kullum 1 cup (ko sanyi ko dumi)
πŸ‘‰ Zaki iya saka zuma, mazankwaila ko suga (wanda kika fi so)
πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ‘¨ Idan ke matar aure ce kuma mijinki na kusa:
πŸ‘‰ Kullum sau 2 (safe & dare)

⚠️ LURA:
❌ Kada a dora suga, zuma ko mazankwaila tun daga dafawa
βœ”οΈ Sai lokacin sha kawai ake saka su

🚫 YANMATA KADA SU SHA!
Domin ana iya shan wahala ⚠️

AMFANIN MINANNAS 🍍✨
βœ… Yana Ζ™ara sha’awa
βœ… Yana maganin infection
βœ… Yana sa ni’ima a jikin mace
βœ… Yana matse mace sosai
βœ… Yana maganin kaikayin gaba
βœ… Yana dakile fitar farin ruwa
βœ… Yana Ζ™ara ruwan Ι—anΙ—ano ga mace
πŸ§ͺ Ana sarrafa minannas ta hanyoyi da dama domin:
βœ”οΈ Ƙara ni’ima
βœ”οΈ Magance infection

🀲 Ku koyawa wasu don neman lada ❀️

🌿 Gyara Kanki da Kanki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button